1 John 5:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
domin duk haifaffe na Allah yana cin nasara a kan duniya. Bangaskiyarmu kuwa ita ce ta ba mu wannan nasara a kan duniya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ูููุงูููููููฐ ุทููู ุงูููููู ููููุฏู ุฅูููููุงู ููุซู ููุตูุฑูุง ุฏู ุฏููููููุงุ ุจูููโุบูุณูููููุฑูู
ู ุซููููู ุงููููู
ูุณููุญู ุนูุชูุซูููฐ ุชูููููฐ ุจูุงู
ู ููููููู ููุตูุฑูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin duk wanda yake haifaffen Allah yana nasara da duniya. Bangaskiyarmu kuwa ita ce ta sa muka yi nasara da duniya.