1 John 5:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ruhu, da ruwa, da kuma jini; waɗannan uku kuwa manufarsu ɗaya ce.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَتُواْ، سُونٜىٰ رُوحٌ اللَّهْ دَ ضُوً بَڢْتِسْمَ دَ جِنِنْسَ وَنْدَ يَظُبَرْ سَبُواْدَمُو؞ وَطَنَّنْ أَبُبُوَ عُكُ كُوَ سُنَ ڢَطِنْ أَبُ طَيَ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai shaidu uku, wato Ruhun, da ruwa, da kuma jini, waɗannan uku kuwa manufarsu ɗaya ce.