1 Kings 1:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
amma bai gayyaci annabi Natan, ko Benahiya, ko wani daga matsara na musamman, ko kuwa ɗan’uwansa Solomon ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا أَدُواْنِيَ بَيْ غَيَّثِ أَنَّبِے نَتَنْ دَ بٜىٰنَيَ دَ سُواْجُواْجِنْ دَاوُدَ مَڢِيَ عِيَ يَاڧِ، كُواْ كُوَ طَنْعُوَنْسَ سُلَيْمَٰنُ بَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma bai gayyaci annabi Natan, ko Benaiya, ko masu tsaron lafiyar sarki, ko Sulemanu ɗan'uwansa ba.