1 Kings 1:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Natan ya ce wa Batsheba, mahaifiyar Solomon, “Ki san cewa Adoniya, ɗan Haggit, ya zama sarki ba tare da sanin ranka yă daɗe, sarkinmu Dawuda ba?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً أَنَّبِے نَتَنْ يَتَڢِے وُرِنْ بَتْشٜىٰبَةُ مَامَرْ سُلَيْمَٰنُ، يَتَمْبَيٜىٰتَ يَثٜىٰ «بَكِجِ ثٜىٰوَ أَدُواْنِيَ طَنْ هَغِّتْ يَنَطَ كَنْسَ سَرْكِے بَ؟ كُمَ سَرْكِے دَاوُدَ بَيْ سَنْ كُواْمٜىٰ عَكَيْبَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Natan kuwa ya ce wa Bat-sheba tsohuwar Sulemanu, “Ba ki ji cewa Adonija ɗan Haggit ya zama sarki ba? Sarki Dawuda kuma bai sani ba!