1 Kings 1:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Batsheba ta rusuna ta kuma durƙusa a gaban sarki. Sai sarki ya tambaye ta ya ce, “Me kike so?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَتْشٜىٰبَةُ تَرُسُنَ دَ ڢُسْكَرْتَ حَرْ ڧَسَا تَغَيْ دَ سَرْكِے، سَيْ يَتَمْبَيٜىٰتَ يَثٜىٰ «مٜىٰكِكٜىٰ نٜىٰمَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bat-sheba ta rusuna, ta gai da sarki. Sai sarki ya ce mata, “Me kike so?”