1 Kings 1:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma yanzu Adoniya ya zama sarki, kai kuwa ranka yă daɗe sarki, ba ka san wani abu game da shi ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ يَنْذُ أَدُواْنِيَ يَذَمَ سَرْكِے، رَنْكَيَدَطٜىٰ، كُواْدَيَكٜىٰ بَكَ سَنِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, ga shi Adonija ya zama sarki, ko da yake kai ba ka sani ba.