1 Kings 1:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ranka yă daɗe sarki, idanun dukan Isra’ila suna a kanka, domin su san wa zai zauna a kujerar ranka yă daɗe sarkina, a bayanka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
رَنْكَيَدَطٜىٰ، أَغَرٜىٰكَ دُكَنْ جَمَعَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُكٜىٰ ظُبَ عِدُواْ سُنَ جِرَا دُواْمِنْ كَڢَطَا مُسُ وَنْدَ ذَيْ ذَوْنَ عَكُجٜىٰرَرْ مُلْكِنْكَ بَايَنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ranka ya daɗe, yanzu idanun dukan jama'ar Isra'ila suna kallonka don su ga wanda za ka nuna musu ya gāji gadon sarauta a bayanka.