1 Kings 1:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai sarki ya yi rantsuwa, “Muddin Ubangiji yana a raye, wanda ya cece ni daga kowace damuwa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے يَثٜىٰ مَتَ «نَا ضَنْڟٜىٰ دَ سُونَنْ يَهْوٜىٰهْ مَيْ رَيْ وَنْدَ يَڢَنْشٜىٰنِ دَغَ كُواْوَثٜىٰ وَهَلَ، ذَنْ ثِكَ رَنْڟُوَاتَا يَوْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya ce mata, “Na yi miki alkawari da Ubangiji mai rai wanda ya fanshe ni daga dukan wahala,