1 Kings 1:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka nemi kyakkyawar yarinya cikin fāɗin Isra’ila, sai suka sami Abishag, mutuniyar Shunam, suka kawo ta wa sarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ شِغَ كُواْعِنَ عَڧَسَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ أَنَ نٜىٰمَنْ ݣَكْݣَوَرْ يَارِنْيَ؞ سَيْ عَكَ سَامِ وَتَ يَارِنْيَ مَيْ سُونَ أَبِشَغْ أَغَرِنْ شُنٜىٰمْ، عَكَ كَٰوُاْوَ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka kuwa nemi kyakkyawar yarinya a dukan ƙasar Isra'ila. Sai suka sami Abishag a Shunem, suka kawo ta wurin sarki.