1 Kings 1:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
tabbatacce a yau zan aikata abin da na yi miki rantsuwa da sunan Ubangiji, Allah na Isra’ila; Solomon ɗanki zai zama sarki bayana, kuma shi zai zauna a kan kujerar sarautata a maimakona.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَوْ ذَنْ ثِكَ ضَنْڟُوَارْدَ نَيِ مِكِ ثِكِنْ سُونَنْ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ ثٜىٰوَ طَنْكِ سُلَيْمَٰنُ ذَيْ غَاجٜىٰنِ يَذَمَ سَرْكِے، ذَيْ ذَوْنَ عَكُجٜىٰرَرْ مُلْكِنَ بَايَنَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
a yau ne kuma zan cika alkawarin da na yi miki da sunan Ubangiji Allah na Isra'ila, cewa Sulemanu, ɗanki, zai yi mulki a bayana, shi ne zai hau gadon sarautata ya gāje ni, haka kuwa zan yi yau.”