1 Kings 1:32 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarki Dawuda ya ce, “Ku kira mini Zadok firist, annabi Natan, da Benahiya ɗan Yehohiyada.” Da suka zo gaban sarki,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے دَاوُدَ يَعُمَرْتَ عَكِرَا مَسَ ظَدُواكْ ڢِرِسْتِ دَ أَنَّبِے نَتَنْ دَ بٜىٰنَيَ طَنْ يٜىٰهُواْيِدَ؞ دَ سُكَ إِسُواْ غَبَنْ سَرْكِے سَيْيَثٜىٰ مُسُ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki Dawuda kuma ya ce, “Ku kirawo mini Zadok, firist, da annabi Natan, da Benaiya ɗan Yehoyada.” Su kuwa suka zo gaban sarki,