1 Kings 1:35 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ku haura tare da shi, zai kuwa zo yă zauna a kujera sarautata, yă yi mulki a maimakona. Na naɗa shi mai mulki a bisa Isra’ila da Yahuda.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ كُهَوْرُواْ دَشِ نَنْ يَشِغَ ثِكِ يَذَوْنَ عَكُجٜىٰرَرْ مُلْكِنَ؞ غَمَا شِے ذَيْ ذَمَ سَرْكِے بَايَنَ كُمَ نَسَا شِ يَذَمَ سَرْكِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ دَ يَهُودَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ku zo da shi ya hau gadon sarautata, gama shi ne zai zama sarki a maimakona. Na sa shi ya zama mai mulkin Isra'ila da Yahuza.”