1 Kings 1:40 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan mutane kuwa suka haura suka bi shi, suna busan sarewa, suna farin ciki sosai, har ƙasa ta girgiza saboda sowa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ دُكَنْ جَمَعَ سُكَ هَوْرُواْ سُكَبِيشِ، سُنَ بُوسَ سَرٜىٰوَ سُنَ مُرْنَ سُواْسَيْ، حَرْ مَا ڧَسَا تَغِرْغِظَ سَبُواْدَ إِيهُنْدَ سُكٜىٰيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutane duka kuwa suka bi shi, suna bushe-bushe, suna murna da yawa, kamar ƙasa ta tsage saboda sowarsu.