1 Kings 1:43 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yonatan ya ce wa Adoniya, “A ina! Ranka yă daɗe, Sarkinmu Dawuda ya naɗa Solomon sarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يُواْنَتَنْ يَثٜىٰ وَ أَدُواْنِيَ «أَعَ! مَيْغِرْمَنْمُ سَرْكِے دَاوُدَ يَنَطَ سُلَيْمَٰنُ سَرْكِے!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jonatan kuwa ya ce wa Adonija, “A'a, gama ubangijinmu, sarki Dawuda, ya naɗa Sulemanu sarki.