1 Kings 1:44 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarki ya aika shi tare da Zadok firist, annabi Natan, Benahiya ɗan Yehohiyada, Keretawa, da Feletiyawa, suka sa shi a kan dokin sarki,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے كُمَ يَعَيْكِ ظَدُواكْ ڢِرِسْتِ دَ أَنَّبِے نَتَنْ دَ بٜىٰنَيَ طَنْ يٜىٰهُواْيِدَ دَ مَاسُ غَادِنْ سَرْكِے تَرٜىٰدَ سُلَيْمَٰنُ ذُوَا غِهُوانْ؞ سُكَسَا يَهَوْ جَاكِنْ دُواْكِنْ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki ya aiki Zadok, firist, da annabi Natan, da Benaiya ɗan Yehoyada, da masu tsaron lafiyar sarki. Su kuwa suka sa Sulemanu ya hau alfadarin sarki.