1 Kings 1:45 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zadok firist kuwa da annabi Natan sun shafe shi sarki a Gihon. Daga can suka haura suna kirari, birni kuwa ta ɓarke da sowa. Surutun da kake ji ke nan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ظَدُواكْ دَ نَتَنْ سُكَ ظُبَ مَسَ مَنْ كٜىٰٻٜىٰوَ سُكَ نَطَشِ سَرْكِے أَ غِهُوانْ؞ يَنْذُ نٜىٰ سُكَ هَوْرُواْ ثِكٜىٰ دَسُورُوتُ دَ مُرْنَ؞ دَلِيلِنْ إِيهٌ دَ كُكٜىٰجِ يَكٜىٰ ڢِتُواْوَ دَغَ بِرْنِنْ كٜىٰنَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zadok firist, da annabi Natan kuma suka zuba masa mai a Gihon don ya zama sarki. Daga can suka tashi da murna don haka ake hayaniya a birnin. Wannan ita ce hayaniyar da kake ji.