1 Kings 1:47 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu haka, fadawa sun zo suna wa ranka yă daɗe, Sarki Dawuda, sam barka, suna cewa, ‘Bari Allahnka yă sa sunan Solomon yă zama sananne fiye da naka, bari kuma sarautarsa tă fi taka girma!’ Sarki kuwa ya rusuna, ya yi sujada a kan gadonsa
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ دَتَّاوَنْ سَرْكِے كُمَ سُنْ تَڢِے سُنْيِ وَمَيْغِرْمَنْمُ سَرْكِے دَاوُدَ غَيْسُوَا سُنَ ثٜىٰوَ ‹ اللَّهْ نْكَ يَسَا سُلَيْمَٰنُ يَيِ سُونَ ڢِيٜىٰ دَكَيْ، بَرِ مُلْكِنْسَ كُمَ يَڢِ نَاكَ!› سَيْ سَرْكِے يَيِ سُجَّدَ عَكَنْ غَدُوانْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Banda wannan kuma, fādawa sun tafi su kai caffa ga sarki Dawuda, suna cewa, ‘Allahnka ya sa Sulemanu ya yi suna fiye da kai, ya kuma fīfita gadon sarautarsa fiye da naka.’ Sai sarki ya sunkuyar da kansa a gadonsa.