1 Kings 1:48 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ya ce, โYabo ga Ubangiji, Allah na Israโila, wanda ya bar idanuna suka ga magฤji a kan kujerar sarautata a yau.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ููุซูููฐุ โนุงููููุจูุฑููู ุชูุง ุชูุจููุชูุง ุบู ููููููููฐูู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ููููุฏู ูููู ููุจูุงูู ููููุฏู ุฐููู ุฐููููู ุนูููุฌูููฐุฑูุฑู ู
ูููููููุ ุนูุฏูููููู ูููู ุณููู ุบูููุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya ce, โYabo ya tabbata ga Ubangiji Allah na Isra'ila wanda ya sa ษaya daga cikin zuriyata ya hau gadon sarautata yau, idona kuwa ya gani.โ โ