1 Kings 1:49 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A nan fa, dukan baƙin Adoniya suka taso da rawar jiki suka watse.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَجِنْ حَكَ، سَيْ دُكَنْ بَڧِنْ أَدُواْنِيَ سُكَ ڟُواْرَتَ سُكَتَاشِ، كُواْوَ يَكَامَ حَنْيَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai baƙin Adonija duka suka tashi suna rawar jiki, kowa ya kama hanyarsa.