1 Kings 1:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Adoniya, wanda mahaifiyarsa ce Haggit, ya fito ya ce, “Zan zama sarki.” Saboda haka ya nemi kekunan yaƙi, ya kuma shirya dawakai, tare da mutane hamsin da za su sha gabansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَدُواْنِيَ، طَنْ دَ هَغِّتْ تَحَيْڢَا وَ دَاوُدَ، يَڢِتُواْ دَ كَنْسَ يَنَ ثٜىٰوَ «نِے ذَنْ ذَمَ سَرْكِے!» سَبُواْدَ حَكَ سَيْ يَشِرْيَ وَكَنْسَ كٜىٰكُنَنْ دُواْكِ دَ دَوَكِ، يَكُمَ سَامِ مُتَنٜىٰ حَمْسِنْ سُوُثٜىٰ غَبَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Adonija, dan da Haggit ta haifa wa Dawuda, ya ɗaukaka kansa cewa, “Zan zama sarki.” Ya kuwa shirya wa kansa karusai, da dakarai, da zagage hamsin a gabansa.