1 Kings 1:52 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Solomon ya amsa ya ce, “In ya nuna kansa mai biyayya, ba gashin kansa da zai fāɗi ƙasa; amma in aka same mugunta a cikinsa, zai mutu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُلَيْمَٰنُ يَأَمْسَ يَثٜىٰ «عِدَنْ يَا نُونَ كَنْسَ مُتُمِنْ كِرْكِ نٜىٰ، كُواْ غَاشِنْ كَنْسَ طَيَ بَذَيْ ڢَاطِ عَڧَسَابَ؞ عَمَّا عِدَنْ أَنْسَامٜىٰشِ دَ مُغُنْتَا، ذَيْ مُتُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sulemanu kuwa ya ce, “Idan ya nuna kansa nagarin mutum ne, ko gashin kansa guda ɗaya ba zai faɗi ƙasa ba, amma idan aka iske shi da mugunta, to, lalle kashe shi za a yi.”