1 Kings 1:53 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Sarki Solomon ya aiki mutane, suka kuma sauko da shi daga bagade. Adoniya kuwa ya zo, ya rusuna wa Sarki Solomon, sai Solomon ya ce, “Tafi gidanka.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِے سُلَيْمَٰنُ يَعَيْكَ عَتَڢِے أَ سَوْكَرْ دَشِ دَغَ بِسَنْ بَغَدٜىٰنْ عَكَٰوُاْ شِ؞ دَ أَدُواْنِيَ يَذُواْ سَيْ يَرُسُنَ دَ ڢُسْكَرْسَ حَرْ ڧَسَا أَغَبَنْ سَرْكِے سُلَيْمَٰنُ؞ سُلَيْمَٰنُ كُوَ يَثٜىٰ مَسَ «تَڢِے غِدَنْكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki Sulemanu kuwa ya aika aka kawo shi daga bagaden. Da ya zo, sai ya rusuna, ya gai da sarki Sulemanu. Sulemanu ya ce masa, “Tafi gidanka.”