1 Kings 1:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
(A duk rayuwarsa mahaifinsa bai taɓa tsawata masa yă ce, “Me ya sa kake yin haka ba?” Shi kuwa mai kyan gani ne ƙwarai, shi ne aka haifa bayan Absalom.)
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ دُكَنْ رَايُوَرْسَ بَابَنْسَ بَيْتَٻَ ڟَاوَتَا مَسَ يَثٜىٰ «دُوانْمٜىٰ كَكٜىٰيِنْ حَكَ؟» بَ؞ أَنْ حَيْڢِ أَدُواْنِيَ بَايَنْ أَبْسَلُوامْ، شِے مَا ݣَكْݣَوَنْ مُتُمْ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tsohonsa bai taɓa tsawata masa ba. Shi kuma mutum ne kyakkyawa, an haife shi bayan Absalom.