1 Kings 10:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarki ya yi amfani da almug don yă yi kayan ado wa haikalin Ubangiji da kuma don fadan sarki, don kuma yă yi molaye, da garayu saboda mawaƙa. Ba a taɓa yin jigilar katakon almug ko a gani irin yawan katakai haka ba har wa yau.)
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے يَيِ أَمْڢَانِ دَ كَتَكَنْ أَلْمُغْ دُواْمِنْ عَيِ وَ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ دَ غِدَنْ سَرْكِے أَدُواْ، يَكُمَيِ مُواْلَيٜىٰ دَ غَرَايُ دُواْمِنْ مَوَاڧَ؞ بَعَتَٻَ سَاكٜىٰ سَامُنْ إِرِنْ وَنَّنْ كَتَكُوانْ أَلْمُغْبَ، بَعَتَٻَ غَنِنْسُ كُمَ بَ هَرْوَيَوْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da itacen almug ne sarki ya yi ginshiƙai na Haikalin Ubangiji da gidan sarki, ya kuma yi molaye da garayu domin mawaƙa. Har wa yau ba a taɓa samu, ko ganin irin itacen almug kamar wannan ba.