1 Kings 10:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarki Solomon ya ba wa sarauniyar Sheba dukan abin da take so, da kuma duk abin da ta nema, ban da abin da ya ba ta daga yalwar fadan sarki. Sa’an nan ta koma tare da tawagarta zuwa ƙasarta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے سُلَيْمَٰنُ شِے مَا يَبَا سَرَوْنِيَرْ شٜىٰبَ دُكْ أَبِنْدَ تَنٜىٰمَ كُواْ تَضُواْڧَا، بَنْدَ أَبِنْدَ سُلَيْمَٰنُ يَبَاتَ دَغَ يَوَنْ أَرْزِڧِنْ مُلْكِنْسَ؞ سَيْ عِتَ دَ یَنْ رَكِيَرْتَ سُكَ كُواْمَ ڧَسَرْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki Sulemanu ya ba Sarauniyar Sheba duk abin da ta nuna tana bukata, banda kyautar karamcin da ya yi mata. Sai ta koma ƙasarta tare da barorinta.