1 Kings 10:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Nauyin zinariya da Solomon yake samun kowace shekara, talenti 666 ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْوَثٜىٰ شٜىٰكَرَا سَرْكِے سُلَيْمَٰنُ يَكَنْ كَرْٻِ ظِينَارِيَ وَجٜىٰنْ كِلُواْ دُبُو عَشِرِنْ دَ عُكُ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yawan zinariya da akan kawo wa Sulemanu kowace shekara yakan kai talanti ɗari shida da sittin da shida na zinariya.