1 Kings 10:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan sarki ya yi kujerar sarauta mai nauyin giram na hauren giwa, aka kuma dalaye ta da zinariya zalla.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے يَكُمَيِ بَبَّرْ كُجٜىٰرَرْ مُلْكِ دَ هَڧُواْرِنْ غِيوَ، عَكَ شَاڢٜىٰتَ دَ ظِينَارِيَ ظَلَّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma yi babban gadon sarauta na hauren giwa, sa'an nan ya dalaye shi da tattacciyar zinariya.