1 Kings 10:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarki ya mai da azurfa barkatai a cikin Urushalima kamar duwatsu, al’ul kuma da yawa kamar itatuwan fir na jumaiza a gindin tuddai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے يَمَيْدَ أَظُرْڢَا دَ ظِينَارِيَ يَثِكَ كُواْعِنَ أَ عُرُوشَلِيمَ كَمَرْ دُوَڟُو، يَكُمَسَا يَوَنْ إِتَاثٜىٰنْ سٜىٰدَ يَذَمَ كَمَرْ يَوَنْ عِتَتُوَنْ دُرُمِ دَسُكٜىٰ عَيَنْكِنْ ڧأَنَانً تُدَّنْ يَهُودَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki ya sa azurfa ta gama gari, kamar dai duwatsu a Urushalima, itacen al'ul kuma ya zama kamar jumaiza na Shefela.