1 Kings 10:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Solomon ya amsa dukan tambayoyinta, ba abin da ya yi wa sarki wuyan bayyanawa mata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُلَيْمَٰنُ كُوَ يَأَمْسَ مَتَ دُكَنْ تَمْبَيُواْيِنْتَ، بَابُ أَبِنْدَ يَغَغَرٜىٰشِ يَبَيَّنَ مَتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sulemanu ya amsa tambayoyinta dukka, ba abin da ya gagare shi amsawa.