1 Kings 10:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta ce wa sarki, “Labarin da na ji a ƙasata game da abin da ka yi da kuma hikimarka gaskiya ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْتَثٜىٰ وَ سُلَيْمَٰنُ «لَابَرِنْدَ نَجِ عَڧَسَاتَ غَمٜىٰدَ أَيُّكَنْكَ دَ حِكِمَرْكَ غَسْكِيَ ثٜىٰ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ta ce wa Sulemanu, “Labarin da na ji a ƙasata a kan al'amuranka da hikimarka, gaskiya ne.