1 Kings 10:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ban gaskata waɗannan abubuwa ba sai da na zo na gani da idanuna. Tabbatacce, ba a ma faɗa mini ko rabi ba. Gama cikin hikima da arziki, ka wuce labarin da na ji nesa ba kusa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا بَنْ غَسْكَتَبَ، سَيْ دَ نَذُواْ نَغَنِ دَ عِدَنُونَ؞ أَشٜىٰ! كُواْ رَبِے مَا بَعَڢَطَا مِنِبَ؞ لَلَّيْ حِكِمَرْكَ دَ أَرْزِڧِنْكَ سُنْڢِے أَبِنْدَ نَجِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ban gaskata da labarin ba, sai da na zo na gani da idona, ashe, ko rabi ma ba a faɗa mini ba, gama hikimarka da wadatarka sun fi abin da na ji.