1 Kings 11:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko da yake ya hana Solomon bin waɗansu alloli, Solomon bai kiyaye umarnin Ubangiji ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ كُمَ يَغَرْغَطِے سُلَيْمَٰنُ مُسَمَّنْ كَدَ يَيِ سُجَّدَ غَ وَطَنْسُ أَلُّواْلِ، عَمَّا سُلَيْمَٰنُ بَيْيِ بِيَيَّ دَ عُمَرْنِنْ يَهْوٜىٰهْ بَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya kuma umarce shi kada ya bi gumaka. Amma bai kiyaye umarnin da Ubangiji ya yi masa ba.