1 Kings 11:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ba zan yage dukan masarautar daga gare shi ba, zan ba shi kabila ษaya saboda Dawuda bawana, da kuma saboda Urushalima, wadda na zaษa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูููุฏูููููุ ุจูุฐููู ุซูุฑูููฐ ู
ููููู ุบูุจูุงุทููู ุฏูุบู ุญููููููุณูุจูุ ุฐูููุจูุฑู ู
ูุณู ุฐูุฑููู ุทููู ูููู ู
ูููููููุณูุ ุฐููููู ููููููู ุณูุจููุงูุฏู ุจูุงูููู ุฏูุงููุฏู ุฏู ููู
ู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ุจูุฑูููููุฏู ููุฐูุงูปูุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da haka ba zan ฦwace mulkin duka ba, amma zan ba ษanka kabila guda, saboda bawana Dawuda, saboda kuma Urushalima wadda na zaษa.โ