1 Kings 11:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ubangiji ya tayar wa Solomon wani abokin gāba, mai suna Hadad, mutumin Edom daga gidan sarautar Edom.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَهْوٜىٰهْ يَسَا هَدَدْ دَغَ غِدَنْ مُلْكٍ عٜىٰدُوامْ يَيِ وَ سُلَيْمَٰنُ تَاوَيٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuwa ya sa Hadad Ba'edome, ya tayar wa Sulemanu. Shi Hadad daga jinin sarautar Edom ne.