1 Kings 11:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Fir’auna ya ji daɗin Hadad har ya ba shi ’yar’uwar matarsa, Sarauniya Tafenes, aure.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
هَدَدْ يَسَامِ ڢَضٍ جِنِ أَعِدَانُنْ ڢِرْعَوْنَ سُواْسَيْ، حَرْ ڢِرْعَوْنَ يَبَا شِ یَرْعُوَرْ مَاتَرْسَ سَرَوْنِيَ تَڢٜىٰنٜىٰسْ تَذَمَ مَاتَرْ هَدَدْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hadad kuwa ya sami farin jini ƙwarai a wurin Fir'auna, har ya aurar masa da ƙanwar matarsa, wato ƙanwar Tafenes, sarauniya.