1 Kings 11:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sun fito daga alโummai da Ubangiji ya ce wa Israโilawa, โKada ku yi aurayya da su, domin tabbatacce za su juye zukatanku zuwa ga waษansu alloli.โ Duk da haka Solomon ya manne musu, ya nace, yana ฦaunarsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุงุชูููููู ูููู ุณููู ฺขูุชููุงู ุฏูุบู ฺงูุจูููููู ุฏู ููููููููฐูู ููุนูู
ูุฑูุซู ู
ูุชูููููฐููุณู ุซูููฐูู ููุฏู ุณููู ุนูููุฑูููฐ ุฏูุบู ุซูููููุณู ููููฐุ ุบูู
ูุง ุญฺูงฺููงู ู
ูุงุชูููููู ุฏู ุณููู ุนูููุฑู ุฐูุงุณู ุฌููููุง ุฐููุซูููุงุฑูุณู ุฐูููุงุบู ุจูููุชูุฑู ุงููููููุงูููุ ุนูู
ููุง ุฏูููุฏููููู ุณูููููู
ููฐูู ููููุงุซูููฐ ูููู ฺงูููููุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suna kuwa cikin al'umman da Ubangiji ya umarci jama'ar Isra'ila, ya ce, โKada ku yi aurayya da su, gama hakika za su karkatar da zuciyarku zuwa gumakansu.โ Sulemanu kuwa ya manne wa waษannan mata da yake ฦauna.