1 Kings 11:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allah kuwa ya tayar wa Solomon wani abokin gāba, mai suna Rezon, ɗan Eliyada, wanda ya gudu daga maigidansa, Hadadezer sarkin Zoba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
اللَّهْ كُمَ يَسَا رٜىٰظُوانْ طَنْ عٜىٰلِيَدَ يَيِ وَ سُلَيْمَٰنُ تَاوَيٜىٰ؞ دَا مَا رٜىٰظُوانْ يَغُدُ دَغَ وُرِنْ مَيْغِدَنْسَ، سَرْكِے هَدَدٜىٰظٜىٰرْ نَ ذُوابَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah kuma ya sa Rezon ɗan Eliyada, ya tayar wa Sulemanu, shi Rezon ya gudu daga wurin maigidansa, Hadadezer Sarkin Zoba.