1 Kings 11:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ahiya ya kama sabuwar rigar da yake saye da ita ya yage ta gida goma sha biyu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ أَهِيَ يَكَامَ سَابُوَرْ رِغَرْسَ يَيَيَّاغٜىٰ تَكَشِ غُواْمَشَا بِيُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai Ahija ya kama sabuwar rigar da ya sa, ya kyakketa ta ƙyalle goma sha biyu,