1 Kings 11:31 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan ya ce wa Yerobowam, โฦauki gida goma wa kanka, gama abin da Ubangiji, Allah na Israโila ya ce ke nan, โDuba, zan yage masarauta daga hannun Solomon in ba ka kabilu goma.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ููุซูููฐ ูู ููููฐุฑููุงูุจููุงูููู
ู ยซููุทููููู ููุดู ุบููุงูู
ู ููููููููุ ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ููุซูููฐ ุฐูููุซูุฑูููฐ ู
ููููู ุฏูุบู ุญูููููู ุณูููููู
ููฐูู ููุจูุงูู ุฐูุฑููู ุบููุงูู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya ce wa Yerobowam, โKwashi ฦyalle goma, gama haka Ubangiji Allah na Isra'ila ya ce, โGa shi, ina gab da in kece sarauta daga hannun Sulemanu, zan ba ka kabila goma.