1 Kings 11:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda Solomon yake tsufa, matansa suka juye zuciyarsa ga bin waษansu alloli, zuciyarsa kuwa ba tฤ bi Ubangiji Allahnsa ษungum kamar yadda zuciyar Dawuda mahaifinsa ta kasance ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ุณูููููู
ููฐูู ฺฺููููขู ู
ูุงุชูููุณู ุณูููุณูุง ููุฌูููู ูููู ุจููู ููุทูููุณู ุงููููููุงูููุ ุจููู ู
ฺููงู ุฐููุซูููุงุฑูุณู ุบูุจูุงุทููู ุบู ููููููููฐูู ุงูููููู ููุณู ููู
ูุฑู ููุฏูู ุจูุงุจูููุณู ุฏูุงููุฏู ููููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sa'ad da Sulemanu ya tsufa sai suka janye zuciyarsa zuwa bin waษansu gumaka, bai bi Ubangiji Allahnsa da zuciya ษaya kamar yadda tsohonsa, Dawuda, ya yi ba.