1 Kings 11:41 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da sauran ayyukan mulkin Solomon, da dukan abubuwan da ya yi, da hikimar da ya nuna, an rubuta su a littafin tarihin Solomon.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูˆู’ุฑูŽู†ู’ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ ุณูู„ูŽูŠู’ู…ูŽูฐู†ู ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูŠู ุฏูŽ ุญููƒูู…ูŽุฑู’ุณูŽ ุณูู†ูŽ ุงู”ูŽุฑูุจููˆุซูœู‰ูฐ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ู„ูุชู‘ูŽฺขูู†ู’ ุชูŽุงุฑููŠุญูู†ู’ ุณูู„ูŽูŠู’ู…ูŽูฐู†ูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sauran ayyukan Sulemanu, da dukan abin da ya yi, da hikimarsa an rubuta su a littafin tarihin Sulemanu.