1 Kings 11:42 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Solomon ya yi mulki a Urushalima, a bisa dukan Isra’ila, shekaru arba’in.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَيِ مُلْكٍ دُكَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ أَ عُرُوشَلِيمَ شٜىٰكَرَا أَرْبَعِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sulemanu ya yi shekara arba'in yana sarauta a Urushalima a kan Isra'ila duka.