1 Kings 11:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya yi haka domin dukan baƙin matansa, waɗanda suka ƙone turare suka kuma miƙa hadayu ga allolinsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُلَيْمَٰنُ كُمَ يَغِنَ بَغَدَيْ دُواْمِنْ دُكَنْ مَاتَنْسَ بَاڧِ وَطَنْدَ بَ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا بَنٜىٰ، دُواْمِنْ سُدِنْغَ ڧُواْنَ تُرَارٜىٰ دَ يِنْ هَدَايُ غَ أَلُّواْلِنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma gina masujadai inda dukan matansa baƙi za su riƙa miƙa turare da hadayu ga gumakansu.