1 Kings 12:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mahaifina ya sa muku kaya masu nauyi; ni zan ma sa su fi haka nauyi. Mahaifina ya hore ku da bulala; ni kuwa zan hore ku da kunamai.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَابَنَ يَسَا مُكُ غُنْ‌غُمٜىٰنْدَ يَدَنّٜىٰكُ سُواْسَيْ، عَمَّا ذَنْ ڧَارَ دَنّٜىٰكُ؞ بَابَنَ يَدُوكٜىٰكُ دَ بُلَلَ، عَمَّا نِے ذَنْ هُواْرٜىٰكُ دَ كُنَمَيْ!› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan ƙara a kan nawayar da tsohona ya aza muku. Shi ya hore ku da bulala, amma ni zan hore ku da kunamai.’ ”