1 Kings 12:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ga Isra’ilawan da suke zama a garuruwan Yahuda kuwa, Rehobowam ya ci gaba da mulki a kansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا رٜىٰهُواْبُواْوَمْ يَثِيغَبَدَ يِنْ مُلْكٍ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ وَطَنْدَ سُكٜىٰ أَغَرُضُوً يَنْكِنْ يَهُودَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
suka bar Rehobowam ya sarauci jama'ar da take zaune a yankin ƙasar Yahuza.