1 Kings 12:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tun daga wannan ranar ne mutanen Isra’ila suka shiga gāba da gidan Dawuda har wa yau.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُنْدَغَ وَنَّنْ لُواْكَثِ، مُتَنٜىٰنْ أَرٜىٰوَثِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُكَ شِغَ غَابَادَ غِدَنْ دَاوُدَ هَرْوَيَوْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da haka mutanen Isra'ila suka tayar wa gidan Dawuda har wa yau.