1 Kings 12:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da Yerobowam ɗan Nebat ya ji labari (gama har yanzu yana a Masar, inda ya gudu daga Sarki Solomon), sai ya dawo daga Masar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ يٜىٰرُواْبُواْوَمْ طَنْ نٜىٰبَتْ يَجِ لَابَرِ ذَاعَ نَطَ رٜىٰهُواْبُواْوَمْ سَرْكِے، يٜىٰرُواْبُواْوَمْ يَنَدَ ذَمَ عَڧَسَرْ مَصَرْ، عِنْدَ يَغُجٜىٰ وَ سُلَيْمَٰنُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Yerobowam, ɗan Nebat, ya ji labari, gama a lokacin yana Masar inda ya gudu saboda sarki Sulemanu, sai ya komo daga Masar.