1 Kings 12:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โFaษa wa Rehobowam ษan Solomon, sarkin Yahuda, ka faษa wa dukan gidan Yahuda da Benyamin, da kuma dukan sauran mutane,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููุซูููฐ ูู ุฑูููฐูููุงูุจููุงูููู
ู ุทููู ุณูููููู
ููฐูู ุณูุฑููููู ูููููุฏู ุฏู ุฏููููู ุบูุฏููู ูููููุฏู ุฏู ูู ุจูููููุงู
ููู ุฏู ููู
ู ุณูููุฑููู ู
ูุชูููููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya faษa wa Rehobowam ษan Sulemanu, Sarkin Yahuza, da dukan mutanen gidan Yahuza da na Biliyaminu, da sauran jama'a,