1 Kings 12:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In waษannan mutane sun riฦa haurawa don su miฦa hadayu a haikalin Ubangiji a Urushalima. Za su sฤke nuna biyayya ga mai girma, Rehobowam, sarkin Yahuda. Za su kashe ni su kuma koma ga Sarki Rehobowam.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ููุง ุจูุฑู ู
ูุชูููููฐููููู ุณูููููุฑู ุฐูููุง ุนูุฑููุดููููู
ู ุณูู
ฺููงู ููุฏูุงููููุณู ุบู ููููููููฐูู ุ ุนูุฏููู ุณููููู ุญูููุ ุฐููุซูููุงุฑูุณู ุฐูุงุชู ูููุงูู
ู ุบู ุฑูููฐูููุงูุจููุงูููู
ู ุณูุฑููููู ูููููุฏูุ ุฐูุงุณู ูููู ููุดูููฐูู ุณููููุงูู
ู ุบูุฑูููฐุดูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan mutanen nan sun ci gaba da zuwa Urushalima don miฦa wa Ubangiji hadayu, zuciyarsu za ta koma kan sarki Rehobowam, na Yahuza, za su kashe ni, su koma wurinsa.โ