1 Kings 12:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Rehobowam ya amsa, “Ku tafi, bayan kwana uku, ku dawo.” Sai mutane suka watse.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِے رٜىٰهُواْبُواْوَمْ يَثٜىٰمُسُ «كُتَڢِے، بَايَنْ ݣُونَ عُكُ كُدَاوُاْ كُكَرْٻِ أَمْسَ؞» سَيْ مُتَنٜىٰنْ سُكَ تَڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce musu, “Ku tafi, ku sāke zuwa bayan kwana uku.” Sai suka tafi.